Tirkashi Kalli Sabon Videon Tahir Fage A Gidan Gala

Da Dumi Dumi Yanzu yanzu Muka Sami Wani Sabon Video Yadda Fitaccen Jarumin Kannywood Wanda Yake Fitowa A matsayin Babban Mutum Ko Kuma Mahaifi Mai Suna Tahir Fage A Gidan Gala Lallai wannan shine ake cewa girma ya Fadi ko Kuma ace ana zaton wuta a makera yau kwatsam sai gata a masaka