An Gano Wani Abu A Rashin Lafiyar Maryam Yahaya – Jarumar Kannywood

wani Babban al amari ya fito fili gameda rashin lafiyar maryam yahaya lamarin ya biyo bayan tonon silili da naziru sarkin waka yayiwa Jaruman Kannywood a satin daya gata. inda yake kalu balantar su da cewa dayawa daga cikin yammatan Kannywood basu taba yin suna ko a sakasu a ciki film sai anyi amfani dasu …