Tirkashi Abinda Gomnatin Kano Take Tuhumar Malam Assadussunna Dashi

Yanzu yanzu gomnatin kano ta fitarda wata sabuwar sanarwa gameda abinda ke faruwa tsakanin Nafisat Ishaq da kuma maluma da sukayi mata ikirari lamarin ya daurewa kowa kai yadda daya daga cikin maluman izala Sheick musa Yusuf Assadussunna inda bayan ya fusata gameda maganganun Nafisa Ishaq kasancewar Sheick Aminu Daurawa yana cewa babu waje mafi […]