Wa’iyazubillah.😭 Yanzu Yanzu Wata sabuwar Jaruma Ta Bayyana Abun Da Takeyi Bayan Ta Fara Harkar Fim Kwana Casa’in

Wa’iyazubillah.😭 Yanzu Yanzu Wata sabuwar Jaruma Ta Bayyana Abun Da Takeyi Bayan Ta Fara Harkar Fim Kwana Casa’in.

Yanzu yanzu wata sabuwar Jarumar shirin fina-finan hausa ta kannywood, mai suna Fatima Isa wadda akafi sani da (A.K.A Lil-Teema Epizy) mawakiyar gambara wadda akafi sani da a turance (Hausa Female Rapper) ta bayyanawa duniya irin abubuwan da ta aikata kafin ta fara bayyana a matsayin jaruma cikin shirin fim din kwana casa’in.

Jaruma Fatima wadda ta ke amsa sunan Yasmin acikin shirin fim din kwana casa’in, ta bayyana cewa ita haifaffiyar jihar kano ce, kuma tayi karatun primary da na secondary duk a jihar kano.

Jaruma Yasmin ta bayyana cewa ita mawakiyar hausa hip hop ce, sannan Kuma ta bayyana wani mihimmin abu dan gane da rayuwar ta.

Video: Gaskiya Ta Fito, Tonon Asiri Sai Anyi Zinah Da ‘Yam mata Kafin Su Samu Daukaka A Harkar Fim, Chizo Germany

Video: Gaskiya Ta Fito, Tonon Asiri Sai Anyi Zinah Da ‘Yam mata Kafin Su Samu Daukaka A Harkar Fim, Chizo Germany.

Yanzu yanzu jarumi Musa Mai Sana’a, ya cire tsoro ya bayyanawa duniya irin yadda ake yin lalata da ‘yam matan cikin masana’antar fina-finan hausa ta kannywood kafin a sakasu cikin fina-finai su fito a matsayin jarumai, hakazalika jarumi Musa Mai Sana’a yayi wasu kalamai da suka tashi hankalin jarumai maza da mata na cikin masana’antar shirya fina-finan hausa ta kannywood.

Lamarin da yayi matukar tashin hankalin jaruman kannywood musamman ‘yam matan cikin su ganin yadda jarumi Musa Mai Sana’a yake kwance musu zani a kasuwa bayan irin tonan asirin da suka samu daga shahararren mawakin zamani Naziru Sarkin Waka, akan hanyoyin da suke bi wajan yin suna da kuma hanyoyin da suke bi wajan samun makudan kudade.

Tabbas irin wannan furuci na na jarumi Musa Mai Sana’a, shi ne wanda ya kamata manya-manyen jaruman kannywood su ringa fada domin babu son rai aciki ko son zuciya.

Video: Neman Rigima, Teema Makamashi Takaiwa Sadiya Haruna Ziyara Har Prison (Gidan Gyaran Hali)

Video: Neman Rigima, Teema Makamashi Takaiwa Sadiya Haruna Ziyara Har Prison (Gidan Gyaran Hali).

Yanzu yanzu biyo bayan hukuncin da wata kotu a jihar kano, mai zamanta akan titin filin jirgin sama na Malam Aminu Kano, ta yankewa Sayyada Sadiya Haruna, hukuncin zaman gidan gyaran hali na tsahon wata shida babu zabin tara, sakamakon munanan lafazai da ta yiwa jarumi Isa A Isa.

Sayyada jaruma Sadiya Haruna, ta fuskanci wani zazzafan hukunci sakamakon jifan jarumi Isa A Isa, da zargin cewa shi cikakken dan luwadi ne kuma mai fasikanci da ‘yan mata.

Tun bayan daurin da jaruma Sadiya Haruna ke fuskanta na zaman gidan gyaran hali, cikin yanayi na tausayawa jaruma Teema Makamashi, ta kaiwa Sayyada Sadiya Haruna ziyara har inda aka daureta.

An Gano Wani Abu A Rashin Lafiyar Maryam Yahaya – Jarumar Kannywood

wani Babban al amari ya fito fili gameda rashin lafiyar maryam yahaya lamarin ya biyo bayan tonon silili da naziru sarkin waka yayiwa Jaruman Kannywood a satin daya gata.

inda yake kalu balantar su da cewa dayawa daga cikin yammatan Kannywood basu taba yin suna ko a sakasu a ciki film sai anyi amfani dasu kafin a sakasu a cikin shirin

kalli Cikakken wannan video na musabbabin rashin lafiyar jarumar Kannywood maryam yahaya wadda tayi rashin lafiya da baa taba tunanin zata rayuwa ba domin ta rayuwa ba sam

Tikashi Shin Kunsan Wanene Ya Kashe Hanifa – Abdulmalik

Bayan karyata kisan hanifa da abdulmalik yayi babban asiri ya gama tonuwa gameda lamarin kisan killawa hanifa karamar yarinya yar shekara 5 da haihu gameda shariar ta wanda ake zargi ya musanta hakan

lamarin ya matukar daurewa alumma kai musamman yan arewa maso gabashin nigeria yadda lamarin ya zo masu babu zato babu tsammani na kisan karamar yarinya hanifa Abubakar

kalli wani faifan video da ya fito gameda abinda yake faruwa a daidai wannan lokaci gameda kisan hanifa da akayi kuma aka shiga kotu domin zartarda hukunci ga mai laifin

anan sai dai muce allah subhanallahu wataala ya kiyaye gaba ya rufa mana asiri duniya da lahira albarkar Manzon allah sallahu alaihi wasallam

allah ya kyauta yakuma kiyayemu da sauran alummar annabi amin