Tirkashi Yanzu Gaskiya Ta Bayyana Game Da Auren Bashir Mai Shadda Da Jaruma Aisha Humaira

Yanzu yanzu gaskiya ta bayyana daga wajen jarumi Bashir Mai Shadda akan alakar auren sa da jaruma Aisha Humaira, wanda zancen auren su yayi matukar bawa mutane mamaki ganin yadda alakar soyayya ta shiga tsakani da kuma irin kulawar da suke bawa juna.

Wasu hutunan da suka karade kafafen yada labaran zamani inda wasu suke cewa jarumi Bashir Mai Shadda zai angwance da amaryar sa jaruma Aisha Humaira, a ranar 25/02/2022.

Sai dai kuma bayan wannan dambarwar da ke yawo kwatsam sai jarumi Bashir Mai Shadda ya bayyana hutunan amaryar da zai Aura acikin wannan video, inda kuma abun bai yiwa wasu dadi ba.

Tonon Asiri Jaruma Hafsat Shehu Ta Bayyana Dalilin Da Yasa Mata Kannywood Suke Iskanci

Yanzu yanzu tsohuwar Jarumar shirin fina-finan hausa ta kannywood, kuma tsohuwar matar margayi Ahmad S Nuhu, ta bayyana dalilin da yasa wasu daga cikin jarumai mata na cikin masana’antar kannywood suke aikata badala wato (iskanci).

Jaruma Hafsat Shehu, ta bayyana haka yayin da gidan jaridar Bbc Hausa yayi hira ta musamman da ita akan dambarwar da ke faruwa acikin masana’antar, biyo bayan zarge zarge da ake samu daga wasu jarumai maza kuma shahararru acikin masana’antar.

Cikin satin da ya gabata zarge zarge iri iri daga bakin sun bayyana daga bakin wasu jarumai maza musamman daga baki Mawaki Naziru Sarkin Waka. Sauran karin bayani da kuma wasu batutuwa masu sarkakiya da wannan tsohuwar jaruma Hafsat Shehu ta fada suna cikin wannan bidiyo.

Bidiyon Tonon Asiri Akan Sabuwar Kungiya Kannywood 13×13 Ta Mawaki Rarara

Wata sabuwar kungiya ta bayyana acikin masana’antar kannywood wadda ake kyautata zaton cewa ta Mawaki Dauda Kahutu Rarara ce, kungiyar tazo da wasu sabbin abubuwa da suka tashi hankalin jama’a sosai.

Bayyanar wannan sabuwar kungiya ya sanya jama’a acikin rudani, la’akari da cewa akwai makarkashiya a tattare da wannan kungiya wadda ake so a jefa cikin zukatan al’umma da sunan kungiya.

Masu nazari akan al’amuran yau da kullum suna cewa ya kamata manazarta suyi nazari akan wannan sabuwar kungiya domin wasu matasan Arewa sun fara gangamin shiga cikin wannan kungiya ba tare da sanin manufar ita wannan kungiya da manufarta ba.

Video: Tonon Asiri Video Batsa Salma Kwana Casa’in, Wannan Shi ne Dalilin Cire Ta Daga Cikin Fim Din

Yanzu yanzu muka samu bayyanar wani sabon video dake nuna wata sabuwar jaruma wadda gidan Tv na Arewa24 ya dauko ta domin ta maye gurbin Salma, acikin shirin fim din su mai suna kwana casa’in.

Wannan sabuwar jaruma mai suna Mufeeda, ta kasance jaruma mai bayyana surar ilahirin jikin ta a dandalin sada zumunta kamar yadda zaku gani acikin wannan video da muka kawo muku.

Al’umma da dama musamman makallata wannan shiri mai dogon zango sun nanu rashin jindadin su ganin yadda lokaci daya aka cire jarumar farko mai suna Salma, ba tare da wani cikakken bayani ba daga wajan masu bada umarnin wannan shiri.

Kwatsam rana tsaka sai aka ga bayyanar wata sabuwar jaruma mai suna Mufeeda, wadda ta kasance tarbiyar su ba daya ba da asalin jarumar farko, tabbas yana da kyau mushiga muganewa idan mu domin ganin wannan mummunan abu da ta ke aikatawa.

Tirkashi Yanzu Tsohuwar Matar Adam A Zango Ya Bayyanawa Duniya Wani Sirri Tsakaninta Dashi

Amina Uba Hassan, tsohuwar matar shahararren jarumi kuma tauraro acikin shirin fina-finan hausa ta kannywood jarumi Adam A Zango, yayin wata hira da ta yi da gidan jiridar aminiya ta bayyana cewa kasancewar ta matar Adam A Zango, ya kawo mata cima baya acikin rayuwar ta da kuma rashin ci gaba.

Jaruma Amina Uba Hassan, shahararriyar mawakiya ta kara da cewa tana so tayi suna sosai a duniya sannan kuma ta tsaya da kafarta, sannan kuma bayan rabuwar su bataji komai ba hasalima sai karin daukaka da ta samu.

Acikin wannan biyo jarumar ta fadi wasu manya manyen abubuwa da ya kamata ace duniya ta san su.

Video: Musa Maisana’a Jerin Videon Iskancin Da Matan Kannywood Suke Aikatawa A Bayen Fage, Asirin Buye Ya Fito Fili

Yanzu yanzu sabuwar takaddama ta kunno kai cikin masana’antar shirya fina-finan hausa ta kannywood, inda ake ta kalubalantar ‘yam matan cikin masana’antar da cewa suna bada jikin su ga maza ana lalata dasu ta bayen fage, sannan kuma sun Kasance masu gur6ata tarbiyar ‘yam matan da suka Kasance ba acikin masana’antar suke ba, amma sun dauke su abin kuyi.

Jarumin barkwanci Musa Maisana’a, ya cire tsoro a karo na biyu ya sake sakin wani sabon video da yake neman ruguza masana’antar kannywood gaba daya, inda acikin wannan sabon video da jarumi ya firta gaskiya tsirararta tun daga biri har hutsiya cikin yanayi na rashin tsoro.

Jarumi Musa Maisana’a, ya bar baya da kura tun bayan sakin wannan zazzafan video mai dauke da darasi da kuma sanin ainahin abun da wasu jarumai mata da maza suke aikatawa wajan yin fasikanci da junansu.

Yanzu Yanzu Auren Aisha Aliyu Tsamiya Ya Tabbata Ranar Juma’a 25/02/2022

Yanzu yanzu gaskiyar auren da ake yadawa a dandalin sada zumuntar zamani akan cewa Aisha Aliyu Tsamiya, zata auri wani babban furudusa aciki masana’antar shirya fina-finan hausa ta kannywood Bashir Mai Shadda.

Tun bayan tsahon lokacin da aka dauka ba’aji doriyar jaruma Aisha Aliyu Tsamiya ba, kwatsam sai ga Katin gayyata ya fara bayyana.

Sai dai Kuma kamar yadda labaran dake yawoya na cewa angon da jarumar zata aura shi ne furudusa Bashir Mai Shadda, amma bayan zantuttuka sun fara yawo, sai wani makusanciyar jarumar yayi bayani akan cewa angon da jarumar zata aura wani babban mutum ne.

Duk acikin wannan video da muka kawo muku shi.

Tirkashi Jarumi Mai Shadda Zai Auri Jaruma Aisha Aliyu Tsamiya

Yanzu yanzu mukaci karo da wani sabon labari da ya fara karade kafafen sada zumunta wanda ke bayyana cewa jarumi kuma furudusa Bashir Mai Shadda, zai angwance tare da amaryar sa jaruma Aisha Aliyu Tsamiya.

Wannan lamari ya yiwa al’umma da yawa dadi, inda wasu majiyoyi suke wallafa cewa za’ayi wannan aure a ranar juma’a wanda yayi dai dai da 25/2/2022.

A wani bangaren kuma munyi muku bincike mai zurfin gaske akan wannan lamari na auren furudusa Mai Shadda da jaruma Aisha Aliyu Tsamiya, inda muka samu muku cikakken bayani da kuma gaskiyar wannan magana duk acikin wannan video da ke sama.

Binkice Ya Nuna Cewa, Aisha Aliyu Tsamiya Ce Tafi Kowacce Jaruma Tarbiya A Kannywood

Yanzu yanzu mukaci karo da wani binciken masana akan cewa jaruma Aisha Aliyu Tsamiya, tafi kowace jaruma tarbiyya acikin masana’antar kannywood biyo bayan yadda jarumar ta ke kokarin wajan kare kanta daga nuna tsaraicin ta.

Sannan Kuma an bayyana matsayin jaruma Aisha Tsamiya, a matsayin jarimar da tafi kowace jaruma tarbiyya da kuma kokarin suturta jikin ta da hijabi, sannan kuma jaruma Aisha Tsamiya ta samu yabo Kala Kala daga wajan abokan sana’arta maza da mata.

Jaruma Aisha Tsamiya, ta kasance mace ta farko acikin masana’antar kannywood wadda ba ta fiya saka baki a abubuwan da suke faruwa acikin masana’antar.

Biyo bayan wannan kyakyawan yabo da Aisha Tsamiya ta samu, hakan bai yiwa wasu daga cikin abokan sana’arta dadi ba.

Wata sabuwar Jaruma Ta Tona Asirin Yadda Ake Iskanci Da ‘Yam mata Acikin Kannywood

Wata sabuwar Jaruma Ta Tona Asirin Yadda Ake Iskanci Da ‘Yam mata Acikin Kannywood.

Yanzu yanzu wani sabon video da ya tashi hankalin jarumai maza da mata har ma da daraktoci, furudusoshi na cikin masana’antar shirya fina-finan hausa ta kannywood ya sake bayyana, inda wasu gungun matasa sukayi alwashin daukar tsassauran mataki akan irin iskanci da fasikancin da akeyi acikin masana’antar tare ta kuma yadda ake zaluntar tsofaffin jarumai mata na cikin masana’antar.

Wannan sabuwar gobara da ta ke kokarin sake fullowa cikin masana’antar ta biyo bayan irin yadda wasu daga cikin jaruman masana’antar suka futo suka bayyanawa duniya yadda ake iskanci da wasu daga cikin ‘yam matan cikin masana’antar kafin a sakasu acikin fina-finai.

Bisa ga dukkan alamu wannan zance yayi matukar tada hankalin wasu daga cikin Jaruman cikin wannan masana’anta musamman  yaran matan su wayanda basu san mai duniya ta ke ciki ba.