Innalillahi yanzu yanzu an kaiwa jarumar da ta zagi Malam Aminu Ibrahim Daurawa, hari za’a kashe ta har lahira

Innalillahi wa’inna ilaihiraji’un, tun bayan takaddamar ta kunno kai tsakanin jarumar cikin masana’antar shirya fina-finan hausa ta kannywood da Malam Aminu Ibrahim Daurawa, wadda ta fito cikin wani video ta zagi mahaifiyar malamin biyo bayan wani wa’azi da yayi akan matan banza wanda suke bada gaban su wato farjinsu ga mazan banza irin su, yayin …