VIDEO: Bura Ubar Deborah Zazzafar Martani Sheick Bello Yabo Gameda Kisan Deborah A Sokoto Bayan Batanci

Ran maza ya baci yanzu yanzu Daya daga cikin fitattun maluman addinin musulunci bangaren izala Sheick malam Bello Yabo Sokoto ya magAntu gameda kisan Deborah  Assalamu alaikum warahanatullah jamaa masu albarka barkanmu da sake kasancewa da ku a dai dai wannan lokacin dauke da Sabon rahoto da dumi dumi Sheick Bello Yabo sokoto ya matukar …

Tirkashi Abinda Gomnatin Kano Take Tuhumar Malam Assadussunna Dashi

Yanzu yanzu gomnatin kano ta fitarda wata sabuwar sanarwa gameda abinda ke faruwa tsakanin Nafisat Ishaq da kuma maluma da sukayi mata ikirari lamarin ya daurewa kowa kai yadda daya daga cikin maluman izala Sheick musa Yusuf Assadussunna inda bayan ya fusata gameda maganganun Nafisa Ishaq kasancewar Sheick Aminu Daurawa yana cewa babu waje mafi …

Tikashi Shin Kunsan Wanene Ya Kashe Hanifa – Abdulmalik

Bayan karyata kisan hanifa da abdulmalik yayi babban asiri ya gama tonuwa gameda lamarin kisan killawa hanifa karamar yarinya yar shekara 5 da haihu gameda shariar ta wanda ake zargi ya musanta hakan lamarin ya matukar daurewa alumma kai musamman yan arewa maso gabashin nigeria yadda lamarin ya zo masu babu zato babu tsammani na …