Tirkashi Kalli Sabon Videon Tahir Fage A Gidan Gala

Da Dumi Dumi Yanzu yanzu Muka Sami Wani Sabon Video Yadda Fitaccen Jarumin Kannywood Wanda Yake Fitowa A matsayin Babban Mutum Ko Kuma Mahaifi Mai Suna Tahir Fage A Gidan Gala Lallai wannan shine ake cewa girma ya Fadi ko Kuma ace ana zaton wuta a makera yau kwatsam sai gata a masaka

Tirkashi! Zan Koma Kirista Idan Ba’a Kashe Wanda Suka Kashe Deborah Ba Cewar Adam A Zango/Rikici Ya ʁarke

Yanzu yanzu Wani Babban asiri ya tonu gameda kisan da jamaar sokoto sukayi yiwa Debora washe garin batanci da tayi ga shugaban fiyayyen halittun Allah annabi muhammad Rasulullah sallahu alaihi wasallam Assalamu alaikum warahanatullah jamaa masu albarka barkanmu da sake kasancewa da ku a dai dai wannan lokacin dauke da Sabon rahoto da dumi dumi […]

Allah sarkišŸ˜­ Tsohuwar jaruma Safiya Musa ta baiyana yadda wasu jaruman kannywood suka kashe mata miji, jarumi Ahmad S Nuhu

Innalillahi wa’inna ilaihiraji’un, yanzu yanzu wani sabon videon tonan asiri ya sake baiyana daga cikin masana’antar shirya fina-finan hausa ta kannywood. Tsohuwar jarumar shirin fina-finan hausa ta kannywood kuma matar margayi jarumi Ahmad S Nuhu, jaruma Safiya Musa, ta fitar da videon yadda wasu jaruman kannywood suka kashe jarumi Ahmad S Nuhu, suka yaudare shi […]

Tirkashi manya-manyen dalilan da suka sa akace Salam kwana casa’in ta mutu

Yanzu yanzu muke samun wani sabon labari wanda ke bayyana mana cewa shirin fim din nan mai dogon zango na kwana casa’in ya baiyana mutuwar jaruma Salam, kwatsam ba tare da wani cikakken daliliba, amma a kwana kwanan nan munsamu wani cikakken bayani daga shafin labaran kannywood na Twitter sun baiyana cewa Salam kwana casa’in […]

Zinah Da Yam matan Tiktok yanzu wani bidiyo ya sake Bulla innalillahi

Yanzu yanzu mukaci karo da wani video na wasu yam mata wadanda suke baje hazarsu a manhajar Tiktok, inda acikin wannan video da zamu baiyana muku zakuga yadda wadan nan yam mata suke baiyana videon su tsirara bayan wani rikici ya 6arke tsakanin su, wannan rigima tasamu asali ne tun bayan lokacin da aka dauki […]

Tirkashi Auren jarumi Zarah Diamond ya mutu/ Zahraddeen Sani zai shari’a da wani alkali

Yanzu yanzu muka samu muku wani video wanda ke baiyana mana cewa auren jaruma Zahra Diamond ya mutu, inda tuni al’umma da dama suka fara maida zazzafan martani sakamakon ganin wannan video, inda wasu suke ganin cewa jaruman masana’antar kannywood musamman mata basa zaman aure na wani tsahon lokaci domin tsira da mutuncin su, wa’iyazubillah […]

Tsohuwar jaruma Safiya Musa, ta baiyana cewa kashe Ahmad S Nuhu aka yi itama Allah ne yayi

Yanzu yanzu tsohuwar jaruma Safiya Musa cikin yanayi na tausayi ta baiyanawa duniya cewa kashe Ahmad S Nuhu aka yi, an dade ana zargin yan fim da aikata laifuka iri-iri ciki harda 6ata tarbiyar yara fidda tsaraici da dai sauransu amma ba’a fiya zargin su da harkar da ta shafi tsafi ko zubda jini ko […]

Video: Yadda Aka Gudanar Bikin Jarumi Ali Atwork Madagwal

Shahararren jarumin barkwanci acikin shirin fina-finan hausa ta masana’antar kannywood jarumi Ali Atwork Madagwal, ya angwance da tsaleliyar amaryar sa mai suna Hauwa’u, inda auren ya samu halartar manya manyen jarumai maza da mata na cikin masana’antar shirya fina-finan hausa ta kannywood. Cikin wadanda suka samu halarta acikin wannan video akwai shahararren mawakin zamani Naziru […]

Yadda Aka Gudanar Da Shagalin Bikin Jaruma Aisha Aliyu Tsamiya Cikin Sirri

Yanzu yanzu muka samu labarin yadda aka gudanar da Shagalin bikin fitatciyar tauraruwar Jaruma acikin shirin masana’antar fina-finan hausa ta kannywood jaruma Aisha Aliyu Tsamiya, an gudanar da wannan Shagalin biki cikin sirri inda wasu da dama daga cikin abukan sana’ar ta basu san da faruwar wannan al’amari ba, a ranar juma’a ne jaruma Aisha […]