Video: Tonon Asiri Video Batsa Salma Kwana Casa’in, Wannan Shi ne Dalilin Cire Ta Daga Cikin Fim Din

Yanzu yanzu muka samu bayyanar wani sabon video dake nuna wata sabuwar jaruma wadda gidan Tv na Arewa24 ya dauko ta domin ta maye gurbin Salma, acikin shirin fim din su mai suna kwana casa’in. Wannan sabuwar jaruma mai suna Mufeeda, ta kasance jaruma mai bayyana surar ilahirin jikin ta a dandalin sada zumunta kamar …

Tirkashi Yanzu Tsohuwar Matar Adam A Zango Ya Bayyanawa Duniya Wani Sirri Tsakaninta Dashi

Amina Uba Hassan, tsohuwar matar shahararren jarumi kuma tauraro acikin shirin fina-finan hausa ta kannywood jarumi Adam A Zango, yayin wata hira da ta yi da gidan jiridar aminiya ta bayyana cewa kasancewar ta matar Adam A Zango, ya kawo mata cima baya acikin rayuwar ta da kuma rashin ci gaba. Jaruma Amina Uba Hassan, …

Video: Musa Maisana’a Jerin Videon Iskancin Da Matan Kannywood Suke Aikatawa A Bayen Fage, Asirin Buye Ya Fito Fili

Yanzu yanzu sabuwar takaddama ta kunno kai cikin masana’antar shirya fina-finan hausa ta kannywood, inda ake ta kalubalantar ‘yam matan cikin masana’antar da cewa suna bada jikin su ga maza ana lalata dasu ta bayen fage, sannan kuma sun Kasance masu gur6ata tarbiyar ‘yam matan da suka Kasance ba acikin masana’antar suke ba, amma sun …

Yanzu Yanzu Auren Aisha Aliyu Tsamiya Ya Tabbata Ranar Juma’a 25/02/2022

Yanzu yanzu gaskiyar auren da ake yadawa a dandalin sada zumuntar zamani akan cewa Aisha Aliyu Tsamiya, zata auri wani babban furudusa aciki masana’antar shirya fina-finan hausa ta kannywood Bashir Mai Shadda. Tun bayan tsahon lokacin da aka dauka ba’aji doriyar jaruma Aisha Aliyu Tsamiya ba, kwatsam sai ga Katin gayyata ya fara bayyana. Sai …

Tirkashi Jarumi Mai Shadda Zai Auri Jaruma Aisha Aliyu Tsamiya

Yanzu yanzu mukaci karo da wani sabon labari da ya fara karade kafafen sada zumunta wanda ke bayyana cewa jarumi kuma furudusa Bashir Mai Shadda, zai angwance tare da amaryar sa jaruma Aisha Aliyu Tsamiya. Wannan lamari ya yiwa al’umma da yawa dadi, inda wasu majiyoyi suke wallafa cewa za’ayi wannan aure a ranar juma’a …

Binkice Ya Nuna Cewa, Aisha Aliyu Tsamiya Ce Tafi Kowacce Jaruma Tarbiya A Kannywood

Yanzu yanzu mukaci karo da wani binciken masana akan cewa jaruma Aisha Aliyu Tsamiya, tafi kowace jaruma tarbiyya acikin masana’antar kannywood biyo bayan yadda jarumar ta ke kokarin wajan kare kanta daga nuna tsaraicin ta. Sannan Kuma an bayyana matsayin jaruma Aisha Tsamiya, a matsayin jarimar da tafi kowace jaruma tarbiyya da kuma kokarin suturta …

Wata sabuwar Jaruma Ta Tona Asirin Yadda Ake Iskanci Da ‘Yam mata Acikin Kannywood

Wata sabuwar Jaruma Ta Tona Asirin Yadda Ake Iskanci Da ‘Yam mata Acikin Kannywood. Yanzu yanzu wani sabon video da ya tashi hankalin jarumai maza da mata har ma da daraktoci, furudusoshi na cikin masana’antar shirya fina-finan hausa ta kannywood ya sake bayyana, inda wasu gungun matasa sukayi alwashin daukar tsassauran mataki akan irin iskanci …

Wa’iyazubillah.😭 Yanzu Yanzu Wata sabuwar Jaruma Ta Bayyana Abun Da Takeyi Bayan Ta Fara Harkar Fim Kwana Casa’in

Wa’iyazubillah.😭 Yanzu Yanzu Wata sabuwar Jaruma Ta Bayyana Abun Da Takeyi Bayan Ta Fara Harkar Fim Kwana Casa’in. Yanzu yanzu wata sabuwar Jarumar shirin fina-finan hausa ta kannywood, mai suna Fatima Isa wadda akafi sani da (A.K.A Lil-Teema Epizy) mawakiyar gambara wadda akafi sani da a turance (Hausa Female Rapper) ta bayyanawa duniya irin abubuwan …

Video: Gaskiya Ta Fito, Tonon Asiri Sai Anyi Zinah Da ‘Yam mata Kafin Su Samu Daukaka A Harkar Fim, Chizo Germany

Video: Gaskiya Ta Fito, Tonon Asiri Sai Anyi Zinah Da ‘Yam mata Kafin Su Samu Daukaka A Harkar Fim, Chizo Germany. Yanzu yanzu jarumi Musa Mai Sana’a, ya cire tsoro ya bayyanawa duniya irin yadda ake yin lalata da ‘yam matan cikin masana’antar fina-finan hausa ta kannywood kafin a sakasu cikin fina-finai su fito a …

Video: Neman Rigima, Teema Makamashi Takaiwa Sadiya Haruna Ziyara Har Prison (Gidan Gyaran Hali)

Video: Neman Rigima, Teema Makamashi Takaiwa Sadiya Haruna Ziyara Har Prison (Gidan Gyaran Hali). Yanzu yanzu biyo bayan hukuncin da wata kotu a jihar kano, mai zamanta akan titin filin jirgin sama na Malam Aminu Kano, ta yankewa Sayyada Sadiya Haruna, hukuncin zaman gidan gyaran hali na tsahon wata shida babu zabin tara, sakamakon munanan …