An Gano Wani Abu A Rashin Lafiyar Maryam Yahaya – Jarumar Kannywood

wani Babban al amari ya fito fili gameda rashin lafiyar maryam yahaya lamarin ya biyo bayan tonon silili da naziru sarkin waka yayiwa Jaruman Kannywood a satin daya gata. inda yake kalu balantar su da cewa dayawa daga cikin yammatan Kannywood basu taba yin suna ko a sakasu a ciki film sai anyi amfani dasu […]

Tikashi Shin Kunsan Wanene Ya Kashe Hanifa – Abdulmalik

Bayan karyata kisan hanifa da abdulmalik yayi babban asiri ya gama tonuwa gameda lamarin kisan killawa hanifa karamar yarinya yar shekara 5 da haihu gameda shariar ta wanda ake zargi ya musanta hakan lamarin ya matukar daurewa alumma kai musamman yan arewa maso gabashin nigeria yadda lamarin ya zo masu babu zato babu tsammani na […]

Innalillahi wainnalillahi Raji’un yanzu yanzu haruna talle mai fata Ya..

Rayuwa babu tabbas yanzu da kai yanzu babu kai rasuwar mahaifiyar talle mai fata jarumin Kannywood ya tayar masa da iyalansa hanka. https://youtu.be/DRKGvX-GMG0 muna addua allah ubangiji ya gafarta Mata allah ya sa tahuta Amin idan tamu tazo allah kasa mucika da kyau da imani amin  

Hello world!

Welcome to WordPress. This is your first post. Edit or delete it, then start writing!