Video Yadda Saurayin Da Yakashe Yar Yayar Sa Kuma Ya Binne Ta A Kichin Ya Dora Tayils Akan Ta
Assalamu alaikum warahanatullah jamaa masu albarka barkanmu da sake kasancewa da ku a dai dai wannan lokacin dauke da Sabon rahoto da dumi dumi yanzu yanzu muka sami wani sabon video
Wani Mata shi kuma mawaki a Zaria yayi garkuwa da Yar yayansa a Zaria Wanda yake zaune a Kano state tarayyar nigeria
Duk da kasancewar wasu rahotanni sun bayyana cewar matashin ba iya garkuwa da ita yayi ba don ta kaiga har cire wasu daga cikin sassan jikin yarinyar yayi don tsabar son duniya
Kukasance damu a wannan shafi namu Mai tarin albarka domin samun ingantattun sahihan labarai da dumi dumi muna godiyah da ziyarah