Kalli yadda wata Zan kadediyar budurwa Yar makarantar jamia na boarding take wani sabon bayanin yadda zaka gane mace Harija da kallon idanunta hannu da kuma hakoranta
Wannan video ya matukar Girgiza jamaa musamman yan matan Kannywood yadda wasu Suka fahimci cewar kwance masu zani a kasuwa ne take kokarinyi
Yanada matukar mahimmanci ku kalli Cikakken wannan video domin zaku Gane wasu lamura dayawa dangane da yammata da kuke mu Amala da su na yau da kullum Wanda Suka kasance harijai
Lamarin Yana matukar birge samari domin kuwa suna iya fahimtar kalamar matar da ya kamata su aura tun kafin lokaci ya kure masu maana a kaiga daurin auren
Very good and fine i like it