Ran maza ya baci yanzu yanzu Daya daga cikin fitattun maluman addinin musulunci bangaren izala Sheick malam Bello Yabo Sokoto ya magAntu gameda kisan DeborahÂ
Assalamu alaikum warahanatullah jamaa masu albarka barkanmu da sake kasancewa da ku a dai dai wannan lokacin dauke da Sabon rahoto da dumi dumi
Sheick Bello Yabo sokoto ya matukar fusata ganin yadda shuwagabanin Nigeria musamman na bangaren arewa maso gabashin nigeria Basu damu da addini ba
Lamarin ya biyo bayan Batanci da Daya daga cikin daliban jamiar sokoto tayi Mai suna Deborah inda tayi amfani da wasu munanan kalmomi a janubin Annabi muhammdu rasullullahi sallallahu alaihi
Wanda hakanne ya tunzura alummar musulmi na wannan jamiar inda sukayi mata dukar kawo wuka har ta mutu daga bisani Suka kina gawarta
Lamarin ya Haidar da cecekuce matuka da kuma bambamnce bambancen siyasa da aqida Amma mafi akasarin maluma musamman yan darikar Tijjaniyya da ku. A wasu daga cikin izala salafiyya sun nuna matukar fusatar su day bacin ransu gameda wannan lamarin
Anan sai dai muce allah subhanallahu wataala ya kiyaye gaba ya kuma zaunar da mu lafiya ya rufa mana asiri duniya da lahira ameen ya Allah bless you