Yanzu yanzu Wani Babban asiri ya tonu gameda kisan da jamaar sokoto sukayi yiwa Debora washe garin batanci da tayi ga shugaban fiyayyen halittun Allah annabi muhammad Rasulullah sallahu alaihi wasallam

Assalamu alaikum warahanatullah jamaa masu albarka barkanmu da sake kasancewa da ku a dai dai wannan lokacin dauke da Sabon rahoto da dumi dumi

An yiwa Adam a zango kasazfin cewa Wai ya fadi da bakinsa cewar indai baa kashe Wanda sukayiwa Debora kisan gilla ba zai bar addinin musulunci

Sai dai kuma bayan dogon nazari da bincike hakan ya tabbatar da cewar makiyan adama a zango ne Suka shirya wannan makircin kawai ba domin Komi ba sai saboda su jawo Masa tsana a cikin alummar annabi muhammdu

Lamarin dai ya biyo Bayan irin yawan mahassada da kuma makiya da Adam a zango yake da su tari tari

Amma Kuma sai dai alhamdulillah hakar su bata cimma ruwa ba domin kuwa tuni jamaa Suka gano cewar ana so ne kawai a rabashi da daukacin masoyansa na cikin alummar musulmi

Anan sai dai muce allah ubangiji subhanallahu wataala ya kiyaye gaba ya kuma zaunar da mu lafiya musulmi Da kirista albarkar Manzon allah sallahu alaihi wasallam amin

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *