Yanzu yanzu tsohuwar jaruma Safiya Musa cikin yanayi na tausayi ta baiyanawa duniya cewa kashe Ahmad S Nuhu aka yi, an dade ana zargin yan fim da aikata laifuka iri-iri ciki harda 6ata tarbiyar yara fidda tsaraici da dai sauransu amma ba’a fiya zargin su da harkar da ta shafi tsafi ko zubda jini ko wani abu mai kama da haka ba sai dai a yan kwana kinnan zarge zarge mabanbanta sun baiyana a tsakanin su.

Acikin wannan videon jaruma Safiya Musa ta baiyana yadda aka basu makudan kudade da zummar zasuje garin Maiduguri domin yin rawar gala da jarumi Ahmad S Nuhu, inda aka bashi Naira 500k ita kuma aka bata Naira 700k ganin yawan kudade da aka basu jaruma ta baiyana cewa ta kar6i Naira 20k kacal daga cikin 700k da aka bata tace bazata jeba bayan tafiyar su sai taji ance jarumi Ahmad S Nuhu, yayi hatsari ya mutu wanda tace ta taje da ita ma ta mutu ko tasha bakar wahala.

Leave a Reply

Your email address will not be published.