Yanzu yanzu muka samu muku wani video wanda ke baiyana mana cewa auren jaruma Zahra Diamond ya mutu, inda tuni al’umma da dama suka fara maida zazzafan martani sakamakon ganin wannan video, inda wasu suke ganin cewa jaruman masana’antar kannywood musamman mata basa zaman aure na wani tsahon lokaci domin tsira da mutuncin su, wa’iyazubillah hakika ganin wannan video yayi matukar barin baya da kura.

Inda a wani 6angaren Kuma zakuga yadda shahararren jarumi Zahraddeen Sani ya shigar ta takardar kuke kan wani alkali wanda yayi ikirarin cewa ya tauye masa hakki kuma yayi alwashin bin hakkin sa.

Leave a Reply

Your email address will not be published.