Innalillahi wa’inna ilaihiraji’un, tun bayan takaddamar ta kunno kai tsakanin jarumar cikin masana’antar shirya fina-finan hausa ta kannywood da Malam Aminu Ibrahim Daurawa, wadda ta fito cikin wani video ta zagi mahaifiyar malamin biyo bayan wani wa’azi da yayi akan matan banza wanda suke bada gaban su wato farjinsu ga mazan banza irin su, yayin da suke daukar kansu amatsayin abokan jindadin rayuwa, inda malamin acikin videon da yayi yace mace ba ita nace jindadin rayuwa kamar yadda wasu mazan suka dauka, inda Malam ya kara da cewa shi wannan farji da ake dauka amatsayin abun dadi ba komai bane acikin sa face tarin kazanta, domin wani ma har wari zakaji yanayi musamman na matan banza wanda suka dauke shi abun neman kudin su, suke bayar dashi ga wasu mazan amatsayin abun dadi.

https://youtu.be/Owv2d36Ru90

Cikin wannan video zakuga yadda wasu fusatattun matasa sukaje har gidan su wannan jaruma domin daukar rayuwar ta sakamakon zagin kare dangin da ya yiwa Malamin sakamakon fadin gaskiya da yayi, sai dai kuma biyo bayan wannan tsatsatauran mataki da wannan fusatattun matasa suke neman dauka jarumar ta fito ba bawa Malam hakuri sannan ta nemi yafiyar jama’a.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *