Tirkashi Abinda Gomnatin Kano Take Tuhumar Malam Assadussunna Dashi

Yanzu yanzu gomnatin kano ta fitarda wata sabuwar sanarwa gameda abinda ke faruwa tsakanin Nafisat Ishaq da kuma maluma da sukayi mata ikirari lamarin ya daurewa kowa kai yadda daya daga cikin maluman izala Sheick musa Yusuf Assadussunna inda bayan ya fusata gameda maganganun Nafisa Ishaq kasancewar Sheick Aminu Daurawa yana cewa babu waje mafi …

Allah sarkišŸ˜­ Tsohuwar jaruma Safiya Musa ta baiyana yadda wasu jaruman kannywood suka kashe mata miji, jarumi Ahmad S Nuhu

Innalillahi wa’inna ilaihiraji’un, yanzu yanzu wani sabon videon tonan asiri ya sake baiyana daga cikin masana’antar shirya fina-finan hausa ta kannywood. Tsohuwar jarumar shirin fina-finan hausa ta kannywood kuma matar margayi jarumi Ahmad S Nuhu, jaruma Safiya Musa, ta fitar da videon yadda wasu jaruman kannywood suka kashe jarumi Ahmad S Nuhu, suka yaudare shi …

Tirkashi manya-manyen dalilan da suka sa akace Salam kwana casa’in ta mutu

Yanzu yanzu muke samun wani sabon labari wanda ke bayyana mana cewa shirin fim din nan mai dogon zango na kwana casa’in ya baiyana mutuwar jaruma Salam, kwatsam ba tare da wani cikakken daliliba, amma a kwana kwanan nan munsamu wani cikakken bayani daga shafin labaran kannywood na Twitter sun baiyana cewa Salam kwana casa’in …

Zinah Da Yam matan Tiktok yanzu wani bidiyo ya sake Bulla innalillahi

Yanzu yanzu mukaci karo da wani video na wasu yam mata wadanda suke baje hazarsu a manhajar Tiktok, inda acikin wannan video da zamu baiyana muku zakuga yadda wadan nan yam mata suke baiyana videon su tsirara bayan wani rikici ya 6arke tsakanin su, wannan rigima tasamu asali ne tun bayan lokacin da aka dauki …

Tirkashi Auren jarumi Zarah Diamond ya mutu/ Zahraddeen Sani zai shari’a da wani alkali

Yanzu yanzu muka samu muku wani video wanda ke baiyana mana cewa auren jaruma Zahra Diamond ya mutu, inda tuni al’umma da dama suka fara maida zazzafan martani sakamakon ganin wannan video, inda wasu suke ganin cewa jaruman masana’antar kannywood musamman mata basa zaman aure na wani tsahon lokaci domin tsira da mutuncin su, wa’iyazubillah …

Tsohuwar jaruma Safiya Musa, ta baiyana cewa kashe Ahmad S Nuhu aka yi itama Allah ne yayi

Yanzu yanzu tsohuwar jaruma Safiya Musa cikin yanayi na tausayi ta baiyanawa duniya cewa kashe Ahmad S Nuhu aka yi, an dade ana zargin yan fim da aikata laifuka iri-iri ciki harda 6ata tarbiyar yara fidda tsaraici da dai sauransu amma ba’a fiya zargin su da harkar da ta shafi tsafi ko zubda jini ko …

Innalillahi yanzu yanzu an kaiwa jarumar da ta zagi Malam Aminu Ibrahim Daurawa, hari za’a kashe ta har lahira

Innalillahi wa’inna ilaihiraji’un, tun bayan takaddamar ta kunno kai tsakanin jarumar cikin masana’antar shirya fina-finan hausa ta kannywood da Malam Aminu Ibrahim Daurawa, wadda ta fito cikin wani video ta zagi mahaifiyar malamin biyo bayan wani wa’azi da yayi akan matan banza wanda suke bada gaban su wato farjinsu ga mazan banza irin su, yayin …