Shahararren jarumin barkwanci acikin shirin fina-finan hausa ta masana’antar kannywood jarumi Ali Atwork Madagwal, ya angwance da tsaleliyar amaryar sa mai suna Hauwa’u, inda auren ya samu halartar manya manyen jarumai maza da mata na cikin masana’antar shirya fina-finan hausa ta kannywood.

Cikin wadanda suka samu halarta acikin wannan video akwai shahararren mawakin zamani Naziru Sarkin Waka tare da tawagar sa da kuma wasu jarumai da dama wadanda sai dai ku kalli wannan bidiyo domin ganewa kanki.

Leave a comment

Your email address will not be published.