Yanzu yanzu gaskiya ta bayyana daga wajen jarumi Bashir Mai Shadda akan alakar auren sa da jaruma Aisha Humaira, wanda zancen auren su yayi matukar bawa mutane mamaki ganin yadda alakar soyayya ta shiga tsakani da kuma irin kulawar da suke bawa juna.

Wasu hutunan da suka karade kafafen yada labaran zamani inda wasu suke cewa jarumi Bashir Mai Shadda zai angwance da amaryar sa jaruma Aisha Humaira, a ranar 25/02/2022.

Sai dai kuma bayan wannan dambarwar da ke yawo kwatsam sai jarumi Bashir Mai Shadda ya bayyana hutunan amaryar da zai Aura acikin wannan video, inda kuma abun bai yiwa wasu dadi ba.

Leave a comment

Your email address will not be published.