Yanzu yanzu muka samu bayyanar wani sabon video dake nuna wata sabuwar jaruma wadda gidan Tv na Arewa24 ya dauko ta domin ta maye gurbin Salma, acikin shirin fim din su mai suna kwana casa’in.

Wannan sabuwar jaruma mai suna Mufeeda, ta kasance jaruma mai bayyana surar ilahirin jikin ta a dandalin sada zumunta kamar yadda zaku gani acikin wannan video da muka kawo muku.

Al’umma da dama musamman makallata wannan shiri mai dogon zango sun nanu rashin jindadin su ganin yadda lokaci daya aka cire jarumar farko mai suna Salma, ba tare da wani cikakken bayani ba daga wajan masu bada umarnin wannan shiri.

Kwatsam rana tsaka sai aka ga bayyanar wata sabuwar jaruma mai suna Mufeeda, wadda ta kasance tarbiyar su ba daya ba da asalin jarumar farko, tabbas yana da kyau mushiga muganewa idan mu domin ganin wannan mummunan abu da ta ke aikatawa.

Leave a comment

Your email address will not be published.