Yanzu yanzu tsohuwar Jarumar shirin fina-finan hausa ta kannywood, kuma tsohuwar matar margayi Ahmad S Nuhu, ta bayyana dalilin da yasa wasu daga cikin jarumai mata na cikin masana’antar kannywood suke aikata badala wato (iskanci).

Jaruma Hafsat Shehu, ta bayyana haka yayin da gidan jaridar Bbc Hausa yayi hira ta musamman da ita akan dambarwar da ke faruwa acikin masana’antar, biyo bayan zarge zarge da ake samu daga wasu jarumai maza kuma shahararru acikin masana’antar.

Cikin satin da ya gabata zarge zarge iri iri daga bakin sun bayyana daga bakin wasu jarumai maza musamman daga baki Mawaki Naziru Sarkin Waka. Sauran karin bayani da kuma wasu batutuwa masu sarkakiya da wannan tsohuwar jaruma Hafsat Shehu ta fada suna cikin wannan bidiyo.

Leave a comment

Your email address will not be published.