Amina Uba Hassan, tsohuwar matar shahararren jarumi kuma tauraro acikin shirin fina-finan hausa ta kannywood jarumi Adam A Zango, yayin wata hira da ta yi da gidan jiridar aminiya ta bayyana cewa kasancewar ta matar Adam A Zango, ya kawo mata cima baya acikin rayuwar ta da kuma rashin ci gaba.

Jaruma Amina Uba Hassan, shahararriyar mawakiya ta kara da cewa tana so tayi suna sosai a duniya sannan kuma ta tsaya da kafarta, sannan kuma bayan rabuwar su bataji komai ba hasalima sai karin daukaka da ta samu.

Acikin wannan biyo jarumar ta fadi wasu manya manyen abubuwa da ya kamata ace duniya ta san su.

Leave a comment

Your email address will not be published.