Yanzu yanzu gaskiyar auren da ake yadawa a dandalin sada zumuntar zamani akan cewa Aisha Aliyu Tsamiya, zata auri wani babban furudusa aciki masana’antar shirya fina-finan hausa ta kannywood Bashir Mai Shadda.

Tun bayan tsahon lokacin da aka dauka ba’aji doriyar jaruma Aisha Aliyu Tsamiya ba, kwatsam sai ga Katin gayyata ya fara bayyana.

Sai dai Kuma kamar yadda labaran dake yawoya na cewa angon da jarumar zata aura shi ne furudusa Bashir Mai Shadda, amma bayan zantuttuka sun fara yawo, sai wani makusanciyar jarumar yayi bayani akan cewa angon da jarumar zata aura wani babban mutum ne.

Duk acikin wannan video da muka kawo muku shi.

Leave a comment

Your email address will not be published.