Wa’iyazubillah.😭 Yanzu Yanzu Wata sabuwar Jaruma Ta Bayyana Abun Da Takeyi Bayan Ta Fara Harkar Fim Kwana Casa’in.

Yanzu yanzu wata sabuwar Jarumar shirin fina-finan hausa ta kannywood, mai suna Fatima Isa wadda akafi sani da (A.K.A Lil-Teema Epizy) mawakiyar gambara wadda akafi sani da a turance (Hausa Female Rapper) ta bayyanawa duniya irin abubuwan da ta aikata kafin ta fara bayyana a matsayin jaruma cikin shirin fim din kwana casa’in.

Jaruma Fatima wadda ta ke amsa sunan Yasmin acikin shirin fim din kwana casa’in, ta bayyana cewa ita haifaffiyar jihar kano ce, kuma tayi karatun primary da na secondary duk a jihar kano.

Jaruma Yasmin ta bayyana cewa ita mawakiyar hausa hip hop ce, sannan Kuma ta bayyana wani mihimmin abu dan gane da rayuwar ta.

Leave a comment

Your email address will not be published.