Video: Gaskiya Ta Fito, Tonon Asiri Sai Anyi Zinah Da ‘Yam mata Kafin Su Samu Daukaka A Harkar Fim, Chizo Germany.

Yanzu yanzu jarumi Musa Mai Sana’a, ya cire tsoro ya bayyanawa duniya irin yadda ake yin lalata da ‘yam matan cikin masana’antar fina-finan hausa ta kannywood kafin a sakasu cikin fina-finai su fito a matsayin jarumai, hakazalika jarumi Musa Mai Sana’a yayi wasu kalamai da suka tashi hankalin jarumai maza da mata na cikin masana’antar shirya fina-finan hausa ta kannywood.

Lamarin da yayi matukar tashin hankalin jaruman kannywood musamman ‘yam matan cikin su ganin yadda jarumi Musa Mai Sana’a yake kwance musu zani a kasuwa bayan irin tonan asirin da suka samu daga shahararren mawakin zamani Naziru Sarkin Waka, akan hanyoyin da suke bi wajan yin suna da kuma hanyoyin da suke bi wajan samun makudan kudade.

Tabbas irin wannan furuci na na jarumi Musa Mai Sana’a, shi ne wanda ya kamata manya-manyen jaruman kannywood su ringa fada domin babu son rai aciki ko son zuciya.

Leave a comment

Your email address will not be published.