Yanzu yanzu mukaci karo da wani sabon labari da ya fara karade kafafen sada zumunta wanda ke bayyana cewa jarumi kuma furudusa Bashir Mai Shadda, zai angwance tare da amaryar sa jaruma Aisha Aliyu Tsamiya.

Wannan lamari ya yiwa al’umma da yawa dadi, inda wasu majiyoyi suke wallafa cewa za’ayi wannan aure a ranar juma’a wanda yayi dai dai da 25/2/2022.

A wani bangaren kuma munyi muku bincike mai zurfin gaske akan wannan lamari na auren furudusa Mai Shadda da jaruma Aisha Aliyu Tsamiya, inda muka samu muku cikakken bayani da kuma gaskiyar wannan magana duk acikin wannan video da ke sama.

Leave a comment

Your email address will not be published.