Yanzu yanzu mukaci karo da wani binciken masana akan cewa jaruma Aisha Aliyu Tsamiya, tafi kowace jaruma tarbiyya acikin masana’antar kannywood biyo bayan yadda jarumar ta ke kokarin wajan kare kanta daga nuna tsaraicin ta.

Sannan Kuma an bayyana matsayin jaruma Aisha Tsamiya, a matsayin jarimar da tafi kowace jaruma tarbiyya da kuma kokarin suturta jikin ta da hijabi, sannan kuma jaruma Aisha Tsamiya ta samu yabo Kala Kala daga wajan abokan sana’arta maza da mata.

Jaruma Aisha Tsamiya, ta kasance mace ta farko acikin masana’antar kannywood wadda ba ta fiya saka baki a abubuwan da suke faruwa acikin masana’antar.

Biyo bayan wannan kyakyawan yabo da Aisha Tsamiya ta samu, hakan bai yiwa wasu daga cikin abokan sana’arta dadi ba.

Leave a comment

Your email address will not be published.