Bayan karyata kisan hanifa da abdulmalik yayi babban asiri ya gama tonuwa gameda lamarin kisan killawa hanifa karamar yarinya yar shekara 5 da haihu gameda shariar ta wanda ake zargi ya musanta hakan

lamarin ya matukar daurewa alumma kai musamman yan arewa maso gabashin nigeria yadda lamarin ya zo masu babu zato babu tsammani na kisan karamar yarinya hanifa Abubakar

kalli wani faifan video da ya fito gameda abinda yake faruwa a daidai wannan lokaci gameda kisan hanifa da akayi kuma aka shiga kotu domin zartarda hukunci ga mai laifin

anan sai dai muce allah subhanallahu wataala ya kiyaye gaba ya rufa mana asiri duniya da lahira albarkar Manzon allah sallahu alaihi wasallam

allah ya kyauta yakuma kiyayemu da sauran alummar annabi amin

Published by admin

Deserve everything right

Leave a comment

Your email address will not be published.