Video: Yadda Aka Gudanar Bikin Jarumi Ali Atwork Madagwal

Shahararren jarumin barkwanci acikin shirin fina-finan hausa ta masana’antar kannywood jarumi Ali Atwork Madagwal, ya angwance da tsaleliyar amaryar sa mai suna Hauwa’u, inda auren ya samu halartar manya manyen jarumai maza da mata na cikin masana’antar shirya fina-finan hausa ta kannywood. Cikin wadanda suka samu halarta acikin wannan video akwai shahararren mawakin zamani Naziru …

Yadda Aka Gudanar Da Shagalin Bikin Jaruma Aisha Aliyu Tsamiya Cikin Sirri

Yanzu yanzu muka samu labarin yadda aka gudanar da Shagalin bikin fitatciyar tauraruwar Jaruma acikin shirin masana’antar fina-finan hausa ta kannywood jaruma Aisha Aliyu Tsamiya, an gudanar da wannan Shagalin biki cikin sirri inda wasu da dama daga cikin abukan sana’ar ta basu san da faruwar wannan al’amari ba, a ranar juma’a ne jaruma Aisha …

An Daure Auren Jaruma Hafsat Idris Cikin Sirri Itama Ba’a Bayyana Ba Kamar Na Jaruma Aisha Tsamiya

An daura auren jaruma Hafsat Idris, cikin sirri kamar yadda aka daura na jaruma Aisha Tsamiya, cikin sirri duk acikin wannan sati, jaruman biyu sun Kasance jarumai masu taka tsantsan wajan kulawa da mutuncin su da kuma kimarsu cikin wannan video zakuji yadda komai ya gudana cikin tsari babu hargowa. Sakamakon irin wannan shigar burgu …

Sabuwar Rigima Jaruma Nafisa Abdullahi Taja Kunnen Jarumi Musa Maisana’a Kan Maganar Lalata Yam Matan Kannywood

Sabon video jan Kunnen da jaruma kuma tauraruwa acikin masana’antar shirya fina-finan hausa ta kannywood jaruma Nafisa Abdullahi, inda a sati biyu da suka gabata Jarumar taja Kunnen shahararren mawakin zamani Naziru Sarkin Waka, akan irin lafazin da yayi akan cewa sai anyi lalata da yam matan cikin masana’antar kafin a sakasu cikin fina-finai su …

Wata Yar Fim Ta Tona Asiri Kafin Yasa Kani A Cikin Fim Dinsa Wallahi Sai Da Yayi Zina Dani Innalillahi Wata Yar Fim Ta Tona Asir

Innalillahi wa’inna ilaihiraji’un, Allaahumma Ajirni Fil’musibati Wa’aklifni Khairan Minha. Wata jaruma cikin rashin tsoro ta fito cikin wannan video ta fadawa duniya yadda wani daraktan masana’antar shirya fina-finan hausa ta kannywood ya yau dareta yayi zina da ita kafin ya Sakata acikin fim dinsa bayan amin ce mai ta da tayi wa’iyazubillah. Jarumar ta bayyanawa …

Manya Manyen Malamai Sunfara Jinjinawa Jarumi Musa Mai Sana’a Akan Yadda Yake Bayyanawa Duniya Wani Sirrin Kannywood

Manya manyen malaman addinin musulunci sun fito sun fara mayar da martani akan farucin da jarumi Musa Mai Sana’a yayi akan yadda ake lalata da yara yan mata acikin masana’antar kannywood kafin a sakasu cikin fina-finai su fito a matsayin jarumai, malaman addinin musulunci sunji dadin yadda ubangiji ya fara bayyana gaskiya daga bakin abukan …

Manya Manyen Jaruma Kannywood Sun Shiga Cikin Tsananin Tashi Hankali Bayan Sake Bayyanar Wannan Iftila’i

Manya-manyen jaruman cikin masana’antar shirya fina-finan hausa ta kannywood mazan su da matan su sun shiga cikin mahuyacin hali da fargaba bayan sake bayyanar wannan mummunan al’amari, wa’iyazubillah, Jaruma Rukkayya Dawaiya ta sake bayyanawa duniya irin matsanancin tashin hankali da gori da ta sha na arziki daga wajan wasu daga cikin wayanda zakuji daga bakin …

Tirkashi Jaruma Rukkayya Dawaiya Ta Sake Bayyana Wani Buyayyen Sirrin Yam Matan Kannywood

Yanzu yanzu mukaci karo da wani video na fitatciyar jarumar shirin fina-finan hausa ta kannywood jaruma Rukkayya Dawaiya, inda ta ke bada wani labari mai matukar tausayi wanda ya kamata ace kowa yaga wannan video musamman yam matan cikin masana’antar fina-finan hausa ta kannywood dama sauran yan matan da basu shiga cikin wannan masana’anta ba. …

Tirkashi Jaruma Rahama Sadau Ta Sake Aikata Wani Mummunan Al’amari Hoton Batsa

Fitatciyar Jarumar shirin fina-finan hausa ta masana’antar kannywood jaruma Rahama Sadau, ta sake sakin wasu munanan hotunan ta na batsa wanda jama’a da dama suka fara yi mata raddi mai zafi akan haka sakamakon ba’a jima da jarumar ta saki wasu hutunan ta da suke nuna kusan ilahirin jikin ta. Biyo bayan raddin da aka …

Video: Yadda Wata Mata Ta Kona Yar Kishiyarta Da Ruwan Zafi A Sokoto

Innalillahi wa’inna ilaihiraji’un, yanzu yanzu mukaci karo da wani video na rashin Imani da wata mata da yiwa wata budurwa aikin rashin imani, inda ta kona mata duka ilahirin jikin ta da ruwan zafi sakamakon kiyeyya da tsananin kishi irin na mata. Wannan yarinya mai karancin shekaru duk wani mai imanin gaske yaga wannan rashin …