
Rayuwa babu tabbas yanzu da kai yanzu babu kai rasuwar mahaifiyar talle mai fata jarumin Kannywood ya tayar masa da iyalansa hanka.
https://youtu.be/DRKGvX-GMG0
muna addua allah ubangiji ya gafarta Mata allah ya sa tahuta Amin idan tamu tazo allah kasa mucika da kyau da imani amin