Innalillahi wainnalillahi Raji’un yanzu yanzu haruna talle mai fata Ya..

Rayuwa babu tabbas yanzu da kai yanzu babu kai rasuwar mahaifiyar talle mai fata jarumin Kannywood ya tayar masa da iyalansa hanka. muna addua allah ubangiji ya gafarta Mata allah ya sa tahuta Amin idan tamu tazo allah kasa mucika da kyau da imani amin