VIDEO: Bura Ubar Deborah Zazzafar Martani Sheick Bello Yabo Gameda Kisan Deborah A Sokoto Bayan Batanci

Ran maza ya baci yanzu yanzu Daya daga cikin fitattun maluman addinin musulunci bangaren izala Sheick malam Bello Yabo Sokoto ya magAntu gameda kisan Deborah 

Assalamu alaikum warahanatullah jamaa masu albarka barkanmu da sake kasancewa da ku a dai dai wannan lokacin dauke da Sabon rahoto da dumi dumi

Sheick Bello Yabo sokoto ya matukar fusata ganin yadda shuwagabanin Nigeria musamman na bangaren arewa maso gabashin nigeria Basu damu da addini ba

Lamarin ya biyo bayan Batanci da Daya daga cikin daliban jamiar sokoto tayi Mai suna Deborah inda tayi amfani da wasu munanan kalmomi a janubin Annabi muhammdu rasullullahi sallallahu alaihi

 

Wanda hakanne ya tunzura alummar musulmi na wannan jamiar inda sukayi mata dukar kawo wuka har ta mutu daga bisani Suka kina gawarta

Lamarin ya Haidar da cecekuce matuka da kuma bambamnce bambancen siyasa da aqida Amma mafi akasarin maluma musamman yan darikar Tijjaniyya da ku. A wasu daga cikin izala salafiyya sun nuna matukar fusatar su day bacin ransu gameda wannan lamarin

Anan sai dai muce allah subhanallahu wataala ya kiyaye gaba ya kuma zaunar da mu lafiya ya rufa mana asiri duniya da lahira ameen ya Allah bless you

Tirkashi! Zan Koma Kirista Idan Ba’a Kashe Wanda Suka Kashe Deborah Ba Cewar Adam A Zango/Rikici Ya Ɓarke

Yanzu yanzu Wani Babban asiri ya tonu gameda kisan da jamaar sokoto sukayi yiwa Debora washe garin batanci da tayi ga shugaban fiyayyen halittun Allah annabi muhammad Rasulullah sallahu alaihi wasallam

Assalamu alaikum warahanatullah jamaa masu albarka barkanmu da sake kasancewa da ku a dai dai wannan lokacin dauke da Sabon rahoto da dumi dumi

An yiwa Adam a zango kasazfin cewa Wai ya fadi da bakinsa cewar indai baa kashe Wanda sukayiwa Debora kisan gilla ba zai bar addinin musulunci

Sai dai kuma bayan dogon nazari da bincike hakan ya tabbatar da cewar makiyan adama a zango ne Suka shirya wannan makircin kawai ba domin Komi ba sai saboda su jawo Masa tsana a cikin alummar annabi muhammdu

Lamarin dai ya biyo Bayan irin yawan mahassada da kuma makiya da Adam a zango yake da su tari tari

Amma Kuma sai dai alhamdulillah hakar su bata cimma ruwa ba domin kuwa tuni jamaa Suka gano cewar ana so ne kawai a rabashi da daukacin masoyansa na cikin alummar musulmi

Anan sai dai muce allah ubangiji subhanallahu wataala ya kiyaye gaba ya kuma zaunar da mu lafiya musulmi Da kirista albarkar Manzon allah sallahu alaihi wasallam amin

Tirkashi Abinda Gomnatin Kano Take Tuhumar Malam Assadussunna Dashi

Yanzu yanzu gomnatin kano ta fitarda wata sabuwar sanarwa gameda abinda ke faruwa tsakanin Nafisat Ishaq da kuma maluma da sukayi mata ikirari

lamarin ya daurewa kowa kai yadda daya daga cikin maluman izala Sheick musa Yusuf Assadussunna inda bayan ya fusata gameda maganganun Nafisa Ishaq

kasancewar Sheick Aminu Daurawa yana cewa babu waje mafi muni a jiki yaya mata kamar farjin su

malam Assadussunna yana cewa sunada wawaye da zasu iya turawa su daki koma wanene idan ta kama ko da ran mutum sukace aje a taho masu da ita zasu aikata hakan

Na Yafe Wa Budurwar Da Ta Zage Ni, Cewar Sheikh Aminu Daurawa

Labarin dake shigo mana daga Jihar Kano na bayyana cewar Shahararren malamin nan na addinin Musulunci, Shiekh Aminu Daurawa, ya yi tsokaci kan wa’azinsa da ya haddasa cece-kuce a kwanan nan.

Daurawa ya bayyana cewa bai yi wa’azin domin cin zarafi ko mutuncin wani ba, ya ce wa’azi ne da aka yi domin jan hankalin al’umma a kan duniya da kuma rudin da ke cikinta. Hakazalika ya ce babu batsa a cikin kalamansa domin bayani ne ya dauko wanda Sayyidina Ali ya yi.

Sheikh Daurawa ya kuma ce ya yafewa budurwar da aka ce ta zage shi kan haka tun ma kafin ta nemi yafiyarsa.

“Ban so na yi magana a kan wannan matsala ba saboda gani nake yi kamar ta wuce. To amma abubuwa guda uku ne zai sa dole nayi magana a kai kamar yadda yan uwa suka bukata.

“Na farko shine a cikin karatun da nayi ba inda aka yi batsa, babu kuma inda aka ci zarafin kowa. Karatu ne a kan duniya, malamai suna so su fadakar da mutane a kan duniya da yadda take halakar da mutane da zubar da jini, da ta’addanci, da kashe-kashe, da garkuwa da mutane, da kashe kananan yara duk ana yi ne saboda duniya.

“Sai malamai suka tashi su bayyanawa mutane duniya da yadda take da kuma illar shagala da duniya har a kai ana zubar da jini a kai. Don haka Sayyidina Ali shi ya yi wannan bayani ni kuma na dauko shi a cikin wannan tafisiri na kurtubi.

Kuma duk malamai sun gani a cikin tafsirin suratul Hadid, don haka ba batsa bane, ba cin fuska bane. “Manyan malaman Supaye sun kawo a litattafansu, manyan malaman ahlu sunnah ma sun kawo, manyan malaman shi’a suma sun kawo a litattafansu, saboda haka ba batsa bane ba a kuma yi wannan karatu don cin zarafin wani ba ko cin mutuncin wani ba.

“Na biyu, daga baya ake gaya mun wani bidiyo yana ta yawo wata ta zage ni, kamar yadda mutane suka gaya mun kuma daga baya aka ce ta bayar da hakuri. To ni kafin ma ta bayar da hakurin na yafe mata.

Saboda ni a matsayina na me wa’azi akwai zagi, akwai suka, akwa yabo. Sama da shekara 30 da nake wa’azi na, na ji kalamai masu dadi, na kuma ji kalamai marasa dadi kuma basa damuna.”

Allah sarki😭 Tsohuwar jaruma Safiya Musa ta baiyana yadda wasu jaruman kannywood suka kashe mata miji, jarumi Ahmad S Nuhu

Innalillahi wa’inna ilaihiraji’un, yanzu yanzu wani sabon videon tonan asiri ya sake baiyana daga cikin masana’antar shirya fina-finan hausa ta kannywood. Tsohuwar jarumar shirin fina-finan hausa ta kannywood kuma matar margayi jarumi Ahmad S Nuhu, jaruma Safiya Musa, ta fitar da videon yadda wasu jaruman kannywood suka kashe jarumi Ahmad S Nuhu, suka yaudare shi da kudi kimanin Naira 700.

Tsohuwar jaruma Safiya Musa, cikin yanayi na tausayi da tausayawa ta baiyana yadda aka shiryo tuggu domin ganin bayan su ita da margayi Ahmad S Nuhu, jarumar bata kama sunan kowa ba amma tayi wani wankin babban bargo wanda zai sa duk wani mai cikakken hankali zai fuskanci gaskiyar al’amarin abun da ya faru acikin wannan bayani nata.

Jaruma Safiya Musa, tace ankirasu ita da margiya Ahmad S Nuhu, akace za’a basu kudi masu tarin yawa inda akace ita za’a bata Naira dubu 500k shi kuma Ahmad za’a bashi Naira dubu 700k, jarumar tace ita ganin wani dalilin yasa taki kar6ar kudin ta Karbi Naira dubu 20k acikin abun da akace za’a bata, sannan kuma tace bazata je wannan tafiya da aka shirya musu ita ba, ba tare da ta baiyana dalilin yin hakan ba.

Tirkashi manya-manyen dalilan da suka sa akace Salam kwana casa’in ta mutu

Yanzu yanzu muke samun wani sabon labari wanda ke bayyana mana cewa shirin fim din nan mai dogon zango na kwana casa’in ya baiyana mutuwar jaruma Salam, kwatsam ba tare da wani cikakken daliliba, amma a kwana kwanan nan munsamu wani cikakken bayani daga shafin labaran kannywood na Twitter sun baiyana cewa Salam kwana casa’in ba mutuwar gaskiya tayi ba, anyi hakan ne domin a kawar da hankalin ma’abuta kallon wannan fim mai dogon zango, duba da yadda jarumar ta ke da tarin masoya.

Jaruma Aisha Mufeeda, wadda ta kasance tana amsa sunan Salam acikin fim din kwana casa’in a matsayin yar gwamna mai suna Bawa Mai Kada, kamar yadda wasu sukayi tsammani cewa ta mutu mutuwar da babu dawowa ba haka zancen yake ba, a karshen Zango da ya gabata ne an baiyana cewa wata jaruma ta rataye kanta a cikin wani kango, inda ake zargin cewa jaruma Salman ce biyo bayan cin zarafin surukan ta wato iyayen masoyinta sahabi da mahaifiyar ta tayi ta hanyar cunu musu kare wanda hakan yasa sahabin yanke alaka da ita.

Zinah Da Yam matan Tiktok yanzu wani bidiyo ya sake Bulla innalillahi

Yanzu yanzu mukaci karo da wani video na wasu yam mata wadanda suke baje hazarsu a manhajar Tiktok, inda acikin wannan video da zamu baiyana muku zakuga yadda wadan nan yam mata suke baiyana videon su tsirara bayan wani rikici ya 6arke tsakanin su, wannan rigima tasamu asali ne tun bayan lokacin da aka dauki wata bazawara mai suma Maryam tsirara bayan wasu sun yi mata fyade cikin mummunan yanayi na tsaraici, inda daga bisani suke kokarin yi mata barazanar cewa zasu saki wannan video nata a kafafen sada zumunta.

Yayin da bayan sakin wannan video mukayi ko karin kawo muku shi inda zakuga wadda aka dauka acikin video ta ke bayyanawa duniya ta bakin ta cewa tabbas an dauke ta wannan video tsirara bayan anyi mata fyade, kuma ta baiyanawa duniya kadan daga cikin yadda aka fara kokarin yi mata fyade, inda har ta kai ga sun cire mata doguwar rigar dake jikin ta suka yi mata mugun duka sannan daga bisani suka dauke ta video tsirara.

Tirkashi Auren jarumi Zarah Diamond ya mutu/ Zahraddeen Sani zai shari’a da wani alkali

Yanzu yanzu muka samu muku wani video wanda ke baiyana mana cewa auren jaruma Zahra Diamond ya mutu, inda tuni al’umma da dama suka fara maida zazzafan martani sakamakon ganin wannan video, inda wasu suke ganin cewa jaruman masana’antar kannywood musamman mata basa zaman aure na wani tsahon lokaci domin tsira da mutuncin su, wa’iyazubillah hakika ganin wannan video yayi matukar barin baya da kura.

Inda a wani 6angaren Kuma zakuga yadda shahararren jarumi Zahraddeen Sani ya shigar ta takardar kuke kan wani alkali wanda yayi ikirarin cewa ya tauye masa hakki kuma yayi alwashin bin hakkin sa.

Tsohuwar jaruma Safiya Musa, ta baiyana cewa kashe Ahmad S Nuhu aka yi itama Allah ne yayi

Yanzu yanzu tsohuwar jaruma Safiya Musa cikin yanayi na tausayi ta baiyanawa duniya cewa kashe Ahmad S Nuhu aka yi, an dade ana zargin yan fim da aikata laifuka iri-iri ciki harda 6ata tarbiyar yara fidda tsaraici da dai sauransu amma ba’a fiya zargin su da harkar da ta shafi tsafi ko zubda jini ko wani abu mai kama da haka ba sai dai a yan kwana kinnan zarge zarge mabanbanta sun baiyana a tsakanin su.

Acikin wannan videon jaruma Safiya Musa ta baiyana yadda aka basu makudan kudade da zummar zasuje garin Maiduguri domin yin rawar gala da jarumi Ahmad S Nuhu, inda aka bashi Naira 500k ita kuma aka bata Naira 700k ganin yawan kudade da aka basu jaruma ta baiyana cewa ta kar6i Naira 20k kacal daga cikin 700k da aka bata tace bazata jeba bayan tafiyar su sai taji ance jarumi Ahmad S Nuhu, yayi hatsari ya mutu wanda tace ta taje da ita ma ta mutu ko tasha bakar wahala.

Innalillahi yanzu yanzu an kaiwa jarumar da ta zagi Malam Aminu Ibrahim Daurawa, hari za’a kashe ta har lahira

Innalillahi wa’inna ilaihiraji’un, tun bayan takaddamar ta kunno kai tsakanin jarumar cikin masana’antar shirya fina-finan hausa ta kannywood da Malam Aminu Ibrahim Daurawa, wadda ta fito cikin wani video ta zagi mahaifiyar malamin biyo bayan wani wa’azi da yayi akan matan banza wanda suke bada gaban su wato farjinsu ga mazan banza irin su, yayin da suke daukar kansu amatsayin abokan jindadin rayuwa, inda malamin acikin videon da yayi yace mace ba ita nace jindadin rayuwa kamar yadda wasu mazan suka dauka, inda Malam ya kara da cewa shi wannan farji da ake dauka amatsayin abun dadi ba komai bane acikin sa face tarin kazanta, domin wani ma har wari zakaji yanayi musamman na matan banza wanda suka dauke shi abun neman kudin su, suke bayar dashi ga wasu mazan amatsayin abun dadi.

Cikin wannan video zakuga yadda wasu fusatattun matasa sukaje har gidan su wannan jaruma domin daukar rayuwar ta sakamakon zagin kare dangin da ya yiwa Malamin sakamakon fadin gaskiya da yayi, sai dai kuma biyo bayan wannan tsatsatauran mataki da wannan fusatattun matasa suke neman dauka jarumar ta fito ba bawa Malam hakuri sannan ta nemi yafiyar jama’a.

Video: Yadda Aka Gudanar Bikin Jarumi Ali Atwork Madagwal

Shahararren jarumin barkwanci acikin shirin fina-finan hausa ta masana’antar kannywood jarumi Ali Atwork Madagwal, ya angwance da tsaleliyar amaryar sa mai suna Hauwa’u, inda auren ya samu halartar manya manyen jarumai maza da mata na cikin masana’antar shirya fina-finan hausa ta kannywood.

Cikin wadanda suka samu halarta acikin wannan video akwai shahararren mawakin zamani Naziru Sarkin Waka tare da tawagar sa da kuma wasu jarumai da dama wadanda sai dai ku kalli wannan bidiyo domin ganewa kanki.